Yadda Ake Duba NECO Result || 2020
Step 1:- Abu
na farko da zaka farayi idan zaka duba Neco Result dinka shine zaka danna (Exam
Year) abinda ake nufi da hakan shine kazabi waca shekara ce Necon.
Step 2:- Abu
na biyu da zaka karayi shine zaka danna (Exam Type) abinda ake nufi da hakan
shine idan SSCE Internal (JUN/JULY) idan kuma SSCE External (NOV/DEC) saika
danna daya daga acikin jarrabawar dakayi.
Step 3:- Abu
na uku da zaka karayi shine zaka saka Neco Token Pin dinka daka siyo a idan aka
saka (Token)
Step 4:- Abu
na hudu da zaka karayi shine zaka saka Registration Number dinka ta Neco a inda
akasa (Registration Number)
Step 5:- Abu
na biyar da zaka karayi shine bayanka gama saka duk wadannan abubuwan da akace
kasa daga kasa zakaga ansa (Check Result) kana dannawa Neco Result dinka zai
bude.
Idan ana da
bukatar siyan Token Pin na Neco Result ko kuma dubawa to a tuntubi wannan
lambar +2347067399944 ATA ONLINE ZAGE.
Comments
Post a Comment