Assalamu alaikum yan uwana a wannan lokaci zamu nuna muku yadda zaku duba Examination Slip dinku na Jamb.
Step 1: Abinda zaka farayi shine: Idan ka shiga cikin browser dinka daga sama zaka saka wannan address din https://www.jamb.org.ng/ ko kuma zaka iya danna wannan link din dana baka zai kai ka har Jamb Portal.
Step 2: Bayan ka danna zai bude maka cikin Portal din Jamb din, Daga gefe zakaga ansa UTME 2020 Examination Slip saika danna shi.
Step 3: Bayan ka danna shi zai bude maka wani shafin bayan ya bude maka wani shafin, Acikin shafin zakaga ansa Print Examination Slip.
Step 4: Bayan kaga haka za kuma kaga ance kasa Reg Number OR e-Mail OR GSM Number saika saka daya daga cikin wadannan zabi da suka baka.
Step 5: Bayan ka saka Reg Number dinka sai kuma ka danna Print Examination Slip kana dannawa zai bude maka Exam Slip dinka, Idan kuma popup dinka a rufe yake sai ka bude shi saboda idan baka bude shi ba ba zai bude maka Exam Slip dinka ba.
Watch Video On YouTube
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment