Barka da zuwa shafin Arewa Talent, A wannan lokaci Insha Allahu zamuyi muku bayani akan wani application wanda zaku iya hada video cartoon a wayarku ta android.
Read more: [Blogging]: Darasin Koyon Blogging Kashi Na Farko 2020.
Menene plotagon story?
Plotagon story wani application ne na iOS da kuma
Android wanda zai baka damar ka kirkiri cartoon animation video cikin wani kankanin
lokaci, kuma harma yabaka damar kasaka masa duk wani abu da zaiyi cikin sauki.
Kuma wannan application na plotagon story yana ba da
fuska mai kyau ta 3D masu ban mamaki da launuka iri daban – daban, kuma zaka
iya hada wasan kwaikwayo me abun mamaki.
Plotagon story zai baka damar kayi save din bidiyon da
ka gama hadawa acikin file manager dink, kuma a yanda bidiyon zaiyi save zai
sauka ne a MP4 kuma mai kiliya sosai.
Wannan application na plotagon story idan kana hada
cartoon zaka iya rubuta masa rubutu kuma ya dinga fadar abinda ka rubuta masa,
kuma zaka iya fada masa Magana idan ka gama kana yin play zakaji yana fadar
abinda ka fada masa.
Yanzu zamu baku link din da zakuyi download na
wannan application mai suna plotagon story.
Danna wannan link dan sauke wannan application na:
Plotagon Story
Read more: [Gmail Account]: Yadda Ake Bude Gmail Account 2020
Read more: [Jamb]: Yadda Zaka Duba Jamb Result Dinka 2020.
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment