Barka da zuwa shafin AREWA TALENT, A wannan lokaci Insha
Allahu zamu nuna maka yadda zaka siyi Datar MTN 1GB akan kudi N200 da kuma 2GB
Data ita kuma duk akan kudi N500, Kuma duk layin daka gwada na MTN zasu iya
baka.
Read more: [N-Power]: Yadda Zaka Sake Downloading Na N-Power Registration Slip 2020.
Amma kowane layi na MTN da akwai irin tsarin da suke
dora mai, Amma ya danganta da yadda tsarin layinka yazo dashi. Bazamu cikaka da
surutu ba yanxu zamu baka Code din da zaka saka su nunama yanda tsarin yake
*121# wannan shine Code din.
MTN Top Deals 4ME
- Get 2GB for N500
- Get 1GB for N200
- Get 10MB for N2
- Get 200MB for N50
Wannan shine tsarin da yake kan layina, Amma kaima
zaka iya saka wannan Code din *121# domin kaima kasamu wannan garabasa ta MTN,
Amma tayaya zaka siyi wannan data.
Read more: [MTN]: Yadda Zaka Sayi Data 800MB Akan Kudi N200 A Layinka Na MTN 2020.
How to buy MTN 1GB for N200
Step 1: Abuna farko da zaka farayi shine, Bayanka
danna wannan Code din *121# zasu nuna maka wasu rubutu kamar haka.
- MTN Top Deals 4ME
- Data Offers 4ME
- COMBO Bundles 4ME
Step 2: Abuna biyu da zaka karayi bayanka danna sun
nuna maka wannan Option din, sai kayi reply dana daya 1 kana yin haka zai nuna
maka tsarin dana nuna maka a baya.
Step 3: Abuna uku da zaka karayi bayanka yi reply
dana daya, sai kuma kazabi wace data kakeso kasiya idan 1GB kakeso kasiya sai
kayi reply da namba 2 kana yin haka zai nuna maka kayi Activate dinta da namba
daya 1 kana yin haka zasu cire kudi N200 sai su turomaka da data 1GB for 7days.
Read more: [Jamb]: Yadda Zaka Duba Jamb Result Dinka 2020
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment