Barka da zuwa shafin AREWA TALENT, a wannan lokaci
Insha Allahu zamu nuna maka yadda zaka duba Slip dinka na N-Power Batch C 2020.
Saboda dayawa mutane bayan sunyi rijistar N-Power
daga baya kuma sunaso susake cirewa, Amma tayaya zaka kara cire Slip din N-Power
Batch C 2020.
Kafin nan abinda zaka sani shine dole sai yazamana
kasan Email address din da kayi rejista ta N-Power Batch C 2020 da kuma
Password din da kasa wajen yin rejistar.
How to Check N-Power Slip Registration
Step 1: Zaka fara shiga portal din da ake yin
rijista na N-Power shine zaka ganshi kamar haka. https://npower.fmhds.gov.ng/site/
bayanka shiga yabude maka daga kasa zakaga ansa <I AGREE> daga kasansa kuma
zakaga ansa Apply for N-Power, Amma fa
saika fara danna <I AGREE> sannan saika danna Apply for N-Power.
Step 2: Abuna biyu da zaka karayi bayan yabude maka portal
din da kayi rijita ta N-Power daga kasa zakaga ansa Email Address saika saka
Email din da kayi rijista ta N-Power Batch C 2020.
Step 3: Abuna uku da zaka karayi shine bayanka saka
Email Address dinka, daga kasansa zakaga ansa Password saika saka Password din
dakayi rijista ta N-Power Batch C 2020.
Step 4: Abuna hudu da zaka karayi shine bayanka saka
Password dinka, daga kasa zakaga ansa Log in to Portal saika danna shi kana
danna shi zai shigar da kai Dashboard dinka na N-Power Batch C 2020.
How to Download N-Power Slip Registration
Yanzu kuma zamu nuna maka yadda zakayi Download na
N-Power Slip Registration a browser dinka, Amma browser din da tafi saukin bada
damar akayi download ita Chrome Browser saboda yadda zata nuna maka yafi na
sauran browser din.
Step 1: Bayan kayi login a browser dinka yabude maka
daga saman browser din a gefe zakaga wasu Dot-Dot guda uku saika danna su.
Step 2: Bayanka danna su zakaga ansa Share saika
danna share kana dannawa zai nuna maka WhatsApp, Gmail Account, Messenger,
Print dadaisauran su.
Step 3: Bayanka danna Share ya nuna maka wadannan abubuwa sai kuma kadanna Print kana dannawa zai bude maka wani shafin, a shafin da ya bude maka zakaga ansa Save daga kasa saika danna shi kana dannawa shikenan yayi save akan wayarka.
Rubutu Masu Alaka:
[MTN]: Yadda Zaka Sayi Data 800MB Akan Kudi N200 A Layinka Na MTN 2020
[Jamb]: Yadda Zaka Duba Jamb Result Dinka 2020
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment