Barka da zuwa shafin Arewa Talent, A wannan lokaci Insha Allahu zamu baku abubuwan da Nigeria Police Force suke bukata a wannan shekara ta 2020.
Application Guidelines for Nigeria Police Force 2020 Recruitment Exercise.
Suna sanarwa da duk wani
wanda zai nemi aikin Nigeria Police Force ya daure kafin ya cike form din
yakaranta sharudan da aka bashi. Saboda duk wanda yazo cike form ta online ya saka
abinda ba haka ba to zasuyi rejecting din form dinsa.
Eligibility:
Step 1: Masu
neman shiga zasu kasance asalin yan Najeriya kuma suna da lambar shaidar yan kasa
(NIN) National ID Card.
Step 2: Masu
neman shiga dole sai sun kasance suna da 5 Credit na WASSCE/GCE/NECO/NABTEB
kuma ya kasance suna da English da Mathematics.
Step 3: Masu
neman shiga dole sai sun kasance yan shekaru 17 years zuwa 25 years.
Step 4: Masu
neman shiga dole ne su zama masu lafiyar jiki, da kwakwalwa kuma yakasance
tsayin namiji ka da ya wuce 1.67mtrs tsayin mace kuma ka da ya wuce 1.64mtrs.
Step 5: Masu
neman aiki dole ne suyi printing na registration form dinsu bayan sun gama
cikewa. Kuma su mika shi ga inda ake screening ko kuma recruitment centre.
Step 6: Duk
masu nema Dole ne su kasance suna da kwafi din SSCE/GCE/NABTEB/NECO result,
Birth Certificate, da kuma Certificate na shedar gama Primary School, da kuma
Certificate na Local Government, da kuma
Hoto Passport, da kuma fadin kirji.
Step 7: Dole
ne mai nema ya zama ba shi da ƙasa da 86 cm (34 inci) wanda aka bawa dama a
gwada kirjinsa shine (na maza ne kawai).
Step 8: Mace
mai nema dole kasance budurwa ba mai ciki cika ba a lokacin Daukar ma'aikata.
Step 9: Dole
ne mai nema ya zama mai 'yanci daga kowace irin kunya ta kowane irin yanayi.
Read more: [Gmail Account]: Yadda Ake Bude Gmail Account 2020
Read more: [Apps & Games]: Yadda Ake Hada Cartoon Animation Video 2020
Read more: [Blogging]: Darasin Koyon Blogging Kashi Na Farko 2020
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
This comment has been removed by the author.
ReplyDeleteThis comment has been removed by the author.
ReplyDelete