Al-Qalam University, Katsina Cut-Off Mark 2020/2021
Barka da zuwa shafin Arewa Talent a
wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna muku Cut-Off Mark din da Al-Qalam
Univershity, Katsina suke bukata a wannan shekara ta 2020.
Also read: Yusuf Maitama Sule University, Kano Cut-Off Mark 2020/2021
Al-Qalam University, Katsina Department Cut-Off Mark 2020/2021
Al-Qalam University Katsina basu da wani
tsayayyen Cut-Off Mark wanda za’ace ga abinda suke bukata a kwasa-kwasan su na
makaranta. Amma mafi akasari idan har Dalibi yana da 120 a jarrabawarsa ta UTME
to zai iya neman makarantar Al-Qalam University Katsina a wannan shekara ta 2020.
Al-Qalam University Location in Katsina in Nigeria.
Location: IBB way Dutsinma Road.
Phone:
+234 8145676954
Email: info@auk.edu.ng
PMB: P.M.B. 2137
Rubutu Masu Alaka:
Read more: Yadda Ake Dawo da National ID Card Idan Yabata ko An Sace
Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020
Read more: [Jamb]: Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip 2020
Read more: Bashi Wanda Babu Ruwa Kwatata Acikinsa 2020
Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020
Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Al'ameen Tech
Allah yayi albarka
ReplyDeleteAmeen
DeleteMay almighty Allah be your guide
ReplyDeleteAllah yaimana jagora
ReplyDeleteAmeen bro
DeleteMasha Allah
ReplyDeleteAssalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh. Ana bukatar maki 140 ne ko fiye, ba 120 ba.
ReplyDeleteEh mana bro
DeleteHow much is the school d
ReplyDeleteFee
Dan Allah nawane cut off Mark na political science
ReplyDeleteGaskiya muna jin dadin wannan web site din🙏🏻🙏🏻
ReplyDelete