Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip
Barka da zuwa shafin Arewa Talent, a wannan lokaci insha allahu zamu nuna maka yadda ake cire jamb original result slip.
Read more: [Jamb]: Yadda Zaka Duba Jamb Result Dinka 2020
Zaka iya cirewa da
kanka, Amma kasani kafin su baka damar kacire jamb original result slip dolane
saika fara biyan su dubu daya N1000 sannan su baka damar kacire.
Tayaya Ake Cire Jamb Original Result Slip.
Step 1: Abu na farko
da zaka farayi shine zaka shiga cikin Jamb profile dinka ta wannan link din https://portal.jamb.gov.ng/efacility/Login.
Step 2: Abu na biyu
da zaka karayi shine bayan ya budemaka zaka saka Email address dinka na Jamb da
Password dinka na Jamb saika danna Login.
Step 3: Abu na uku da
zaka karayi shine bayan ya budemaka Dashboard dinka na Jamb daga gefan hannunka
na hagu zakaga ansa “Print Result Slip” saika danna shi.
Step 4: Abu na hudu
da zaka karayi shine zai baka damar a shafin kadanna “Continue To Payment” idan
kadanna zai kaika Remita inda zaka biya N1000.
Step 5: Abu na biyar
da zaka karayi shine bayanka biya kudin zasu baka damar kayi selecting din
jarrabawar shekarar, kana zaba zasu baka damar kasaka ‘Jamb registration Number’
dinka a columns din dasuka baka.
Rubutu Masu Alaka
Read more: [Jamb] Yadda Zaka Duba Jamb Examination Slip Dinka 2020/2021
Read more: [Technology]: Yadda Ake Cire Background Na Hoto 2020
Read more: [Apps & Games]: Yadda Ake Hada Cartoon Animation Video 2020
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
Comments
Post a Comment