Barka da zuwa shafin ArewaTalent a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka hanyar da zaka dawo da National ID Card dinka idan yabata ko an sace cikin sauki.
Read more: Yusuf Maitama Sule University Kano Cut-Off Mark 2020/2021
Wadannan Sune Sababin Canja NIN:
- Bata
- Lalacewa
- Sacewa
- Canjin bayanan ka/ki
IDAN BATA NATIONAL ID CARD DINKA YAYI WAJIBENE KAMAR DA BAYANAI KAMAR HAKA:
- Shaidar sanar da yan doka (Police report).
- Takardar shaidar batan katin naka daga kotu (Court affidavit for loss of documents).
- Takardar shaidar biyan kudi (Evidence of payment (
N500) - Hoto guda daya (Photo ID)
IDAN LALACEWA YAYI SHIMA ZAKA BADA BAYANAI KAMAR HAKA:
- Dolene katawo da tsohon katin naka daya lalace a matsayin shaida (Evidence of the damaged NIN Slip)
- Takardar shaidar biyan kudi (Evidence of payment (
N500)
IDAN SACEWA AKAYI ZAKA SAMAR DA WADANNAN BAYANAI KAMAR:
- Shaidar sanar da yan doka (Police report).
- Takardar shaidar batan katin naka daga kotu (Court affidavit for loss of documents).
- Takardar shaidar biyan kudi (Evidence of payment (
N500) - Hoto guda daya (Photo ID)
IDAN KUMA BAYANAI ZAKA CANJA DAKE BISA KATIN SHIMA ZAKA SAMAR DA BAYANAI KAMAR HAKA:
- Zaka zo da Slip na canjin dakayi bayan ka kammala (Transaction slip issued after modification was done)
- Takardar shaidar biyan kudi (Evidence of payment (
N500)
Dukkanin
wadannan canje-canje ana yinsune a online idan kuma akwai masu Internet Café mafi
kusa dakai saika garzaya domin gyarawa idan kana da daya daga cikin wadannan
matsaloli.
Rubutu Masu Alaka
Read more: Kokasan Tayaya Zaka Samu Kudi da Tsarin InksNation
Read more: Nigeria Police Force Physical Screening Exercise 2020: Date/Time
Read more: Bashi Wanda Babu Kudin Ruwa Kwatata Acikinsa 2020
Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020
Domin neman karin bayani ko kuma bamu
wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka
tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Al'ameen Tech
Allah ya saka da Alkhairi Allah yakara basira Arewa Talent
ReplyDeleteDan Allah ni yariga yafuto Amman akwai gyaran da nakeso nayi inaso na change wani suna
DeleteTawache Hanya zanbi domin nagyara ??????
Bello Isah rawayya
ReplyDeleteThanks
DeleteAmeen
Delete08166335702
ReplyDeleteThanks,WHAT OF CORRECTING OF DATE BIRTH OF IT'FEES
ReplyDeleteYou will follow the same ways like those that lost theirs but no need for court affidavit
DeleteTo idan kaje cape Da dukkan abubuwan da aka lissafa ta Ina zaka fara? Wanne website zaka shiga Dan gyaran?
ReplyDeleteMasha Allah aikinku yana kyau Allah yasaka da alkhairi dan Allah ni tamabyata shine nayi katin Dan kasa a jihar katsina dafda zangama karatu toh Amma anbani wata number a Yar takarda tun 2016 shine nake tambayar zan iya karbar katin nawa Anan kano
ReplyDeleteZaka iya karba mana kaje inda ake national id card kayi musu bayani zasu karbi wannan nambar zasu fitomaka da slip din mai NIN namba ajiki
DeleteMuna godiya nuwa tambaya ittace chanza date of birth nawa ne kuddisa Kuma ya zanyi a chanzama shi
ReplyDeleteKa duba rubutun sosai zaka gani aciki
DeleteInada tambaya idan suna mutum zai gyara fah yazaiyi misali Kamar za'asa dalladi Sai asa danladi kaga ae n ce taya zaagyara godiya muku ta wannan talent Allah yakara basira
ReplyDeleteIn Mana da wanna Nan abubuwan da ka lissafo zaka iya gyara date of birth Dinka da kanka ?
ReplyDeleteAa bro
DeletePls Dan Allah nawa me kudin changing date of birth
ReplyDeleteIdan kuma mutum bashi dashi Yana sanyifa ??
ReplyDeleteEnter your comment...bani dashi amma inasonyi aina zansamu nayi
ReplyDeleteGaskiya kun kyauta ere eren wannan wayarwan muka rasa a Arewa, Allah ya taimaka.
ReplyDeleteThanks you
ReplyDeleteMungoda ALLAH yasaka da alkairi ameen summah ameen
ReplyDeleteNikuma tambayata itace yazanyi na pitar da slip din nawa nayi amman saboda na bar Nigeria naje Ana ta samun rana har na bar qasar
ReplyDeleteInason link dinda za'a shiga domin Chanzawa sbd na shika dukkanin dokikin.
ReplyDeleteTo idan nagama dukkan tsare tsaren taya xan canja
ReplyDeleteAllah ya qara basira da kaifin qwaqwalwa
ReplyDeleteAmeen bro
DeleteAllah ya Kara basira idan mutum zaiyi gyara a cafe wani website zai shiga Kuma a ina zai biya kudin nagode
ReplyDeleteNi inaso nayi gyaran wasu bayanai nawa da aka sakamin ba dai dai ba tayaya zaa gyaramin kenan pls inaso nasan wacca hanyar zanbi
ReplyDeleteGa email address din nan da phone number pls inaso nasan tayaya zan gyara Ibrahimhussainmajia@gmail.com 08069645351
ReplyDeleteIf one did his registration in Lagos is there any way he can collect his card here in Abuja, thanks
ReplyDeleteNayi nawa a lagos amma wai anceman sai bayan shekara 4 original din zai fito shin minene gaskiyar wannan lamari
ReplyDeleteI have done registration for this National ID card since 2014 but up to date I have not gotten the hand card,I keep checking but each time they say NOT READY, what is happening,pls.
ReplyDeleteIt's Incredible what you are doing.
ReplyDeleteKeep it up.
How can I print out a plastic National Identity card?
DeleteGsky min gode kwarae da wannan taimakon da kukai mana Arewa talent.
ReplyDeleteMasha Allah yakara basira
DeleteGsky min gode kwarae da wannan taimakon da kukai mana Arewa talent.
ReplyDeleteTo Ni kuma nawa numbers din da za a fitar man da
ReplyDeleteTemporary din ne suka bata
To idan kaje cape Da dukkan abubuwan da aka lissafa ta Ina zaka fara? Wanne website zaka shiga Dan gyaran?
ReplyDeleteI was already enrolled to the extent of collecting my plastic one. However when it was issued,I learnt that instead of the card to bear three names,it only appeared with two. Secondly,the date of birth didn't tally with the given earlier. How can I come about these abnormalities? Pls
ReplyDeleteNi kati nane ya bata Amma Ina da NIN number din nayi saving Yaya zanyi nasake samun katin.
ReplyDeleteEnter your comment...tayaya zaka mai dashi karami
ReplyDeleteNisunana Be Nakeso Inrageshi Daga Uku Zuwabiyu
ReplyDeleteNi kati na ya bata sannan kuma inaso na gyara sunana yaya zanyi plPlea
ReplyDelete*Please
ReplyDeleteSlm Dan Allah ina so za canxa data of bir yaya zanyi
ReplyDeleteNikuma number nani nake tunanin ba a saba
ReplyDeleteUbangiji Allah yasaka maku da alkhairi, Dan Allah ta wani hanya ake biyan kudinnane
ReplyDeleteAmeen
Deleteasm nisunana aminu Ali nimaaikachin campanine nawayabata Amma baranaje kotu nayi apidebik a kotu nayikatin dankasa sumbani sumbani napepa yazanyi nasamu nafilasting nabar bauchi I na gombe dazama yanza meye mafita ???¿??
ReplyDeleteAnce 15k ne akeyin Remita ta canjin Date of birth, kuma naga wadanda suka canza din amma nan naga kun sanya 500, an rage kudinne ko kuma ya abun yake?
ReplyDeleteAllah yasaka muku da Alkhairi gaskiya Alameen nayi farin cikin ganin wanna page din saboda akomai mu Yan Arewan Anna barinmu a baya Amman nasan yanzu munfara farkawa sannan Ina roko Dan Allah duk abinda yashagi tallafi na govnati a temaka a kawo manashi ayi Mana bayani Dallas Dalla dalla da Kuma na application na force Allah yabaku iko
ReplyDelete