Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020

Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020
Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci insha allahu zamu nuna maka yadda zaka duba date of birth dinka dakasa a bvn dinka 2020.


Dayawan mutane suna tambaya tayaya zaka duba date of birth dinka dakasa a bvn dinka, a wannan duniya tamu kullum dada samun cigaba ake a yanzu da akwai wani website wanda zai nuna maka duk wani abu dakasa a wajen registration dinka na bvn. Wanda a yanzu zamu baka link dinsa kuma zamu nuna maka yadda zaka duba date of birth dinka dakasa a bvn dinka.


How To Check My Bvn Date Of Birth

Step 1:- Abu na farko da zaka farayi shine zaka shiga cikin browser dinka zaka saka wannan link din (https://unity1.unitybankng.com/) bayanka saka saika danna Search kana dannawa zai bude maka wani shafi kamar haka.
How To Check My Bvn Date Of Birth

Step 2:- Abu na biyu da zaka karayi shine bayan ya bude maka daga kasa da akwai wani waje da akasa Continue saika danna kana dannawa zai bude maka wani shafin kamar haka. 
How To Check My Bvn Details

Step 3:- Abu na uku da zaka karayi shine bayan ya bude maka daga gefan hannunka na dama da akwai wani rubutu wanda zakaga ansa Yes da No saika danna Yes kana dannawa zai bude maka wani shafin kamar haka.
i forgot my bvn date of birth

Step 4:- Abu na hudu da zaka karayi shine bayan ya bude maka daga kasan shafin daya bude maka da akwai wani guri wanda zakaga ansa Enter BVN saika saka BVN dinka kana sakawa daga kasa kuma zakaga ansa Next saika danna kana dannawa zai bude maka wani shafin kamar haka.

Step 5:- Abu na hudu da zaka karayi shine bayan ya bude maka zaka jira su turomaka da OTP One Time Password ta lambar wayar dakayi rijista na bvn dinka suna turomaka sai kayi sauri kasa kana sawa saika danna Next kana dannawa zai bude maka bayananka na bvn dinka a nan ne  zakaga duk wani abu da aka sakamaka.

Rubutu Masu Alaka


Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

       YouTube Channel: Al'ameen Blog      

Comments

Post a Comment