Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci insha allahu zamu nuna maka yadda ake bude youtube channel 2020.
Read more: Yusuf Maitama Sule University Kano Cut-Off Mark 2020/2021
Menene YouTube Channel
YouTube Channel wani platform ne wanda yake mallakar kamfanin Google ne wanda idan harkana da Gmail Account zaka iya bude YouTube Channel dashi cikin sauki. Wanda idan har bayanka bude shi zasu baka damar kadinga saka videos ko kuma audio.
Yadda Ake Bude YouTube Channel
Step 1:- Abu na farko da zaka farayi shine zaka shiga cikin browser dinka zaka saka wannan link din www.youtube.com kana sakawa saika danna search zai bude maka wani shafi, Acikin shafin daga sama hannunka na dama zakaga ansa SIGN IN kamar haka.
Step 2:- Abu na biyu da zaka karayi shine saika danna SIGN IN kana dannawa zai bude maka inda zaka saka Gmail Account dinka idan kuma baka dashi daga kasa zakaga ansa (Create account).
Step 3:- Abu na uku da zaka karayi shine bayanka saka Gmail Account dinka ya bude maka daga sama saika danna Circle mai dauke da kalma tafarkon sunan dakekan Gmail Account dinka, daga gefansa zakaga ansa Create a Channel saika danna kamar haka.
Step 4:- Abu na hudu da zaka karayi shine bayanka danna Create Channel zai bude maka wani shafi wanda a shafin zakaga ansa Get Started saika danna shi kamar haka.
Step 5:- Abu na biyar da zaka karayi shine bayanka danna Get Started zai bude maka wani shafi wanda a shafin zai baka zabi guda biyu wanda shine zaka ganshi kamar haka.
Step 6:- Abu na shida da zaka karayi shine bayanka zabi sunanka a matsayin sunan channel dinka daga kasa zakaga ansa set up later saika danna shi kana dannawa shikenan kabude youtube channel.
Rubutu Masu Alaka
Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020
Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020
Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Al'ameen Blog
Comments
Post a Comment