Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci Insha Allahu zamu fadamuku kadan daga cikin abubuwan da muka sani dangane da Survival Fund.
Read more: Yadda Ake Dawo da National ID Card Idan Yabata Ko An Sace
Shi wannan tsari na Survival Fund an kirkire shine
domin tallafawa ma’aikatan kamfanunuwa da kuma masu kananun sana’oi kamar haka.
Kamfani wanda yake ya mallaki shaida ta Corporate
Affairs Commission Certificate wato (CAC).
Kananun ma’aikata wadanda suka hadar da mai tukin
mota, (Uber Bolt) da kuma masu gyaran mashin, masu zane (Artisans), masu gyaran
wuta (Electricians), masu gyaran fanfo (Plumbers) da sauransu.
Read more: Yadda Zaka Duba Duk Wani Bayanan Jikin Voter's Card Dinka Idan Yagoge
Wannan tsari na Survival Fund lallai dagaskene yafito ne daga gwamnatin
tarayya kamar yadda Arewa Talent ta gudanar da bincike domin kare al’umar kasa
daga 'yan wuru-wuru da suka yawaita a
wannan kasa tamu musamman a wannan lokaci na yana yin karayar tattalin arziki.
Shi wannan
kudi da gwamnatin tarayya ta ware kimanin biliyan N75 ba bashi bane tallafi ne ga
yan kasa duba da yanda wannan cuta maisa sarkewar numfashi wato (COVID 19) tayi
majaujawa da tattalin arzikin duniya domin rage radadi.
Hanyar da
akebi dan yin wannan rijista ta Survival Fund a online akeyi ga igiyar da
zakabi https://www.survivalfund.ng/ .
Arewa Talent tana kira ga duk wanda yaga wannan rubutu daya isar dashi izuwa wanda bai gani ba.
Rubutu Masu Alaka
Read more: Kokasan Tayaya Zaka Samu Kudi Da Tsarin Inksnation
Read more: Bashi Wanda Babu Ruwa Kwatata Acikin 2020
Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020
Read more: Yusuf Maitama Sule University Cut Off Mark 2020/2021
Read more: Al-Qalam University, Katsina Cut Off Mark 2020/2021
Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020
Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347067399944
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Allah yabiya
ReplyDeleteAmeen Aminu
Delete