Barka da
zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka yadda zaka
duba duk wani bayanan jikin voter’s card dinka idan yagoge.
Dayawan
mutune suna samun matsala da voter’s card dinsu ko kaga ruwa yataba shi ko kuma
kaga ya yage Arewa Talent ta gano maka wata hanya da zaka duba duk wani abu da
yake jikin Voter’s Card din naka.
Read more: Yadda Ake Dawo Da National ID Card Idan Yabata ko An Sace
Yadda Ake
Duba Voter’s Card
Step 1: Abu
na farko da zaka farayi shine zaka shiga cikin browser dinka zaka saka wannan
address din https://voters.inecnigeria.org/
bayanka saka saika danna search kana dannawa zai kawo ka wani shafi kamar haka.
Step 2: Abu
na biyu da zaka karayi shine bayan ya bude maka daga kasa zakaga wani rubutu
ansa Check Status Using (VIN) saika danna shi kana dannawa zai dawo da kai sama,
bayan haka zai baka damar kacike wadannan abubuwa kamar haka.
- State of Registration:
- Last Name:
- Voter Identification Number (VIN)
Step 3: Abu
na uku da zaka karayi shine bayan kacike wadannan abubuwan guda Uku daga kasa
zakaga ansa I’m not a robot saika danna shi kana dannawa zaka jira yayi Good.
Step 4: Abu
na hudu da zaka karayi shine bayan ka danna yayi Good daga kasa zakaga ansa
Check Status saika danna shi kana dannawa zaka jira ya bude maka duk wani
bayananka na voter’s card.
Idan baka gane wannan bayanin ba zaka iya kallon wannan video dake kasa domin ganin yadda akeyi.
Rubutu Masu Alaka
Read more: Kokasan Tayaya Zaka Samu Kudi Da Tsarin Inksnation
Read more: Bashi Wanda Babu Ruwa Kwatata Acikin 2020
Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020
Read more: Yusuf Maitama Sule University Cut Off Mark 2020/2021
Read more: Al-Qalam University, Katsina Cut Off Mark 2020/2021
Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020
Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2348054173837
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment