Kano State Scholarship Registration 2020
Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna muku wasu hanyoyi da zakubi kusami Kano State Scholarship 2020.
Read more: Yusuf Maitama Sule University, Kano Cut-Off Mark 2020/2021
Dayawan
mutane suna bukatar wannan tallafi saidai amma kash! Basu cika samun gamsassun
bayanai dayake warware yadda za’a samu cikin sauki ba. To amma a wannan lokacin
Arewa Talent tayi bincike ta yadda muka gano muku hanyoyin da za’abi domin
samun Kano State Scholarship.
Read more: Yadda Ake Dawo da National ID Card Idan Yabata ko An Sace
MATAKAN DA AKEBI:
1. Abu na farko shine zaka sayi katin da ake amfani dashi a Online domin kammala rijista (Scratch Card) akan kudi N1000 wanda ake samun sa a rassan wadannan bankuna.
- Fidelity Bank Plc ana samu a kowane reshansa dake Kano
- Zenith Bank ana samu a iya reshansu dake kantitin Zaria Road.
2. Abu na biyu shine zaka ziyarci Internet Café mafi kusa dakai domin yin rijistar a Online.
3. Abu na uku shine zaka dauki dukanin takardunka na makaranta, Saboda za’ayi Scanning dinsu domin dorawa.
Domin samun Karin haske saika danna wannan link din dake kasa.
Rubutu Masu Alaka
Read more: Al-Qalam University, Katsina Cut-Off Mark 2020/2021
Read more: Kokasan Tayaya Zaka Samu Kudi da InksNation?
Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020
Read more: Bashi Wanda Babu Ruwa Kwatata Acikinsa 2020
Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2348061611224
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Al'ameen Tech
Hakan yayi dai dai
ReplyDeleteThank you
Delete