Assalamu Alaikum,
Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka na Arewa Talent. Yau kuma munzo muku da cigaban bayani akan rijistar POST UTME na Makarantar KUST Wudil.
Tsohon Dalibi Dama yariga yasaba da duk yadda ake gudanar da tsarin rijistar, amma sabon Dalibi yana da kyau yazama ya tanadi wadannan abubuwa kafin yaje Café mafi kusa dashi domin yin rijista ta POST UTME.
Abubuwan da dalibi Ke bukata sune kamar haka:
Da farko akwai kudin da ake biyan makarantar N2,000.
Hoto guda daya
Certificate of Birth
State/L.G.A Indigene Form
SSCE
NECO/WAEC/NABTEB
Domin samun cikakken bayani akan Courses da KUST Wudil ke gabatarwa Danna wannan 👉 Link
Comments
Post a Comment