Hukumar
ilimi ta kasa (Federal Ministry of Education Board) na gayyatar dalibai domin
su cike tsarin scholarship nashekarar 2021/2022 don tallafawa dalibai karo
karatu a kasashe daban daban kamar haka:
i. Undergraduate (UG) Studies- dalibai zasu iya samun damar karatu
a kasashen Russia, Morocco,
Algeria, Hungry, Egypt, Tunisia, Romania
ii. Post Graduate(PG) studies- dalibai zasu iya samun damar karatu a
kasashen Russia, China, Hungry, Serbia, Mexico
Fannonin da za’a yin
karatu:
Undergraduate: Engineering, Geology, Agriculture,
Science, Mathematics, Languages, Environmental science, Sport, Law, Social
Science, Biotechnology,
Post Graduate Level (Masters degree da PhD ) a dukkan
fannonin karatu (subjects/Courses)
Read More: Sakamakon Jarrabawar Qualifying Ya Fito|| 2020
Abubuwan da ake bukata:
- Undergraduate- Dolene dalibi yazama yanada 5 credits a English da Mathematics da akalla 3 credits a sauran subjects daka da alaka da abinda dalibi ya nema.
- Post graduate- Dolene dalibi yazamo yanada degree nafarko (first degree) wanda keda matakin 1st class ko 2nd class upper division
Domin cike federal
scholarship form danna wannan link: education.gov.ng/fsb/
Domin samuncikakken
bayani gameda federal scholarship zaka iya kiran hukumar kai tsaye ko ka tura
musu sako ta wadannan hanyoyi:
08077884417
fsb@education.gov.ng
Comments
Post a Comment