Federal University Dutsinma Post-UTME Screening of Candidates for 2020/2021
Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna muku hanyar da zakubi kusami Admission a Federal University Dutsinma.
FederalUniversity Dutsinma suna mai sanar da duk wani dalibi dayasan yasaka su a farko
a jarrabawar dayayi ta Jamb/DE ta shekarar 2020/2021 daya je yayi Online
Registration dawuri.
Wannan
rijista an bude tane a ranar Litinin 7 ga watan September, 2020 zakuma a rufe
wannan rijista a ranar Lahadi 4 ga watan October, 2020.
Ga jadawalin
yanda tsarin yake:
Dole ne idan
zakayi rijistar Post UTME na Federal University Dutsinma yakasance kana da maki
160 ko kuma fiye da haka idan kuma kana maki 180 sukuma da akwai courses din da
suka bayar mutum ya zaba ga jerin courses din kamar haka:
- Political Science
- Sociology
- Accounting
- Economics and Development Studies
- Microbiology
- Biochemistry and Molecular Biology
- Library and Information Science
Domin neman wani karin bayani zaka iya shiga wannan portal din na Federal University Dutsinma kamar haka:
Comments
Post a Comment