HAR YANZU BA’A RUFE RIJISTAR JARRABAWAR PRIVATE WAEC BA

 

Shin kana daya daga cikin wadanda ke da matsalar Jarrabawa ta Sakadare ko kuma wani dan uwanka?  To har yanzu hukumar dake shirya jarrabawar ta WAEC (west African Examinations Council) naci gaba da yin rijista don wanda basu yiba.

Also Read: Jami'ar Qatar zata fara bayar da scholarship ga masu shiga jami'ar 2021

Domin yin Rijista sai ka tuntubi Café mafi kusa dakai kokuma ka tuntubi wannan hukuma kaitsaye ta hanyar shafinsu na yanar Gizo-Gizo: http://www.waecnigeria.org/

Also Read: Kust Wudil POST UTME/ Direct Entry Screening 2020/2021 

Comments