HUKUKUMAR NYSC TA JADDADA CEWAR BAZATA LAMUNCI GYARA SHEKARAR HAIHUWA BAYAN KAMMALA HIDMTAWA KASA.

 

Hukumar hidimtawa kasa NYSC (NATIONAL YOUTH SERVICE CORPS) ta bayyana cewa bazata laminci gyaran shekarun haihuwa ga duk dalinbin da baiyi gyaran ba har ya kammala hidimtawa kasa.

Hukumar ta tabbatar dahakan ne a shafinta na yanar gizo-gizo a inda takara dacewa  dalibi zai iya gyarawa ne kawai a yayin da yake rijistar NYSC wanda acikine zaiga wajen gyaran (Dashboard).

Hukumar takara dacewa muddin  aka tura dalibi izuwa wajen dazai gudanar da hidimar kasa to bazai samu damar yin wannan  canjiba. 

Domin Karin bayan danna wannan  👉Link

A karshe Arewa Talent na shawartar daliban dazasu fara hidimar kasa da su bada kulawa sosai ayayin yin wannan rijista domin gujewa fadawa halin ni ‘Yasu.

Comments