Hukumar jarrabawar NECO (National Examinations
Council) ta kasa ta daga wasu daga cikin jarrabawar da za’ayi a ranakun Alhamis
22 ga watan October 2020, Juma’a 23 ga watan October 2020, da Asabar 24 ga
watan October 2020.
Read more: Menene Jamb Green Card?
Hakan yafaru ne a sakamakon shirin zaman lafiya
dayake faru a wasu daga cikin jihohin kasar nan, dan haka hukumar ta dauki
wannan mataki dan kare rayukan dalibai.
Hukumar ta bayyana cewa ta daga wannan
jarrabawa zuwa ranakun 17th ,
18th , da 19th November 2020, Hukumar ta kara da cewar
zata sanar da lokaci (Time) na rubuta wadannan jarrabawa nan bada jumawa ba.
#EndSARS
Comments
Post a Comment