Hukumar Lafiya ta Jahar Kano a karkashin Ofishin Executive Secretary Dr. Tijjani Hussaini ta sanar da cewar zata dauki ma’aikata a fanin lafiya da sauran fanoni daban-daban.
Domin Karin bayani
akan fannonin da ake da bukata dakuma yadda za’a nema: Danna wannan Link
Comments
Post a Comment