Slip na
wannan Jarrabawa nada matukar mahimmanci domin ajikinsa ne dalibi zaiga ranar
da yake da Jarrabawa.
YADDA AKE CIRE CBT EXAM
SLIP
Da farko
zaka shiga portal na Hukumar Kano State Ministry of Health bayan kashiga sai danna LOG IN daman tun baya a lokacin da kayi rijista ka sanya Email da Password dinka dasu
zakayi amfani wajen shiga.
Kana sanyawa
zai budema fejinka (Dashboard) agefen hannun hagu zakaga Printables Sai ka danna zakaga CBT
EXAM SLIP Sai kayi Printing nan take.
Danna wannan
LINK don yin printing
Comments
Post a Comment