Ma’aikatar Ilimi Ta Jihar Kano ta bayar da sanarwar sakin sakamakon Qualifying (Basic Education Certificate Examination Result 2020) ga daliban da suke a SS 2 na duka makarantun Gwamnati.
READ MORE: Hukumar Jarrabawar Neco Ta Daga Wasu Daga Cikin Jarrabawarta
Iyaye da magabatan dalibai zasu iya
Ziyartar Café mafi kusa dasu domin fitar
da sakamakon.
READ MORE: Yadda Ake RijistarKano Science and Technical Schools Board || 2020
Comments
Post a Comment