Gwamnatin Tarayya ta fara rijistar Manya
da kananun sana’o’i dan inganta hada hadar kasuwanci a zamanance.
Ga duk wanda yake da sha’awar yiwa sana’arsa
rijista ta CAC (Corporate Affairs Commission) Gwamnati tabada abubuwan da mutum
zaije dasu kamar haka:
Nafarko mutum zai bada sunaye guda uku wanda
za’a dauki daya daga ciki aimasa rijista (Three proposed names).
Za’a bayar da hotuna guda biyu (two passport
sized photographs).
Za’aje da Daya daga cikin wadannan: Voters’ card, National Id, International
Passport, Drivers’ license.
Sai Lambar waya ko Email address.
Don Karin bayani sai atuntubi hukumar CAC
mafi kusa
Ga wadanda suke Jihar kano zasu iya
tuntubar
Mustapha Nasir.
No 8 Gidan Baban Gwaggo Unity Road Kano.
08035686398
KANO STATE FOCAL PERSONS:
Rabiu Suleiman Bichi.
08135715002
Comments
Post a Comment