Bisa tambayoyi da a’lumma ketayi badare ba rana akan yadda ake cike wannan form.
Dayawan mutane shekarunsu bai wuce shekarun da ake bukata ba (35yrs) amma idan sun gama cika form din sun tura sai suga ana rubuto musu cewa sunansu baiyi dai-dai da BVN dinsu ba.
Hakan ce tasa Arewa Talent Team Suka duqufa wajen bincike akan meye yake jawo hakan.
Danna wannan 👉👉 LINK domin yin Rijista.
A wajen Cika form zakuga yazo da tsari kamar haka:
First name:
Middle name:
Last name (Surname):
Ga mai suna uku misali:
Abba Ali Musa
Idan sunan bai tafiba da wannan jerin sai amaidashi
Ali Abba Musa
Idan sunan bai tafiba da wannan jerin sai amaidashi
Musa Abba Ali.
Sai kuma Masu Suna Biyu Misali:
Aisha Shehu
Idan sunan bai tafiba da wannan jerin sai amaidashi
Shehu Aisha.
Ta wannan sigane Arewa Talent tayiwa wasu mutane da suka kasa cika wannan tsarin Rijista har tagano yadda lamarin yake dafatan za daure a cika wannan hikima musamman ga wadanda suka gwada baiyi ba.
Comments
Post a Comment