HUKUMAR DAKE KULA DA SHIRIN SURVIVAL FUND TA CANJA
WEBSITE || 2020
Also read: Hukumar Jarrabawar NECO Ta Sanar Da Sabon Lokacin Cigaba Da Jarrabawa Na || 2020
Gwamnatin tarayya ta sanar da canja website dinta na
shirin Survival Fund a ranar 1 ga November, 2020 daga www.survivalfund.ng izuwa www.survivalfund.org.ng Hakan ya
farune dan inganta wannan shiri na Survival Fund.
Also read: Yadda Ake Dawo Da Waec Certificate Idan Ya Bata Ko Ya Lalace
Sanarwar ta fitone daga bakin Bashir Ahmad (Personal Assistant to President Muhmmadu
Buhari)
Comments
Post a Comment