Hukumar Jamb Ta Kasa Tana Kira Ga Dukkan Dalibai Da Basu Zana Jarrabawar Jamb Ba Sakamakon Matsalar Thumbprint || 2020
An sami Dalibai asassan kasar nan daban daban da basu samu damar zana jarrabawar Jamb ba saboda tangardar Thumbprint da aka samu wannan ne yasa wasu daga cikin daliban basuyi jarrabawar ba.
To a yanzu
Hukumar ta Jamb ta tsaida lokaci ga dukkan wanda ya fuskanci wannan matsala ta
Thumbprint da ya garzaya izuwa Santar dayayi Rijistar jarrabawar Ranar MONDAY
30th November, 2020.
Sannan dalibi ya shiga Jamb Portal domin yin printing na Exam Slip dinsa na Jamb wanda dashi zai tafi.
Comments
Post a Comment