Hukumar Jarrabawar NECO Tasanar Da Sabon Lokacin Cigaba Da Jarrabawa || 2020
Also read: Shin Kasan Yadda Ake Karbar Waec Certificate?
A yau ne
Hukumar Neco (National Examinations Council) tasanar da ranar Litinin 9 ga watan
November, 2020 domin cigaba da zana jarrabawa, A sakamakon tsaikon da aka samu na
tashi tashen hankula a kasa na (#ENDSARS).
Also read: Yadda Ake Dawo Da Waec Certificate Idan Ya Bata Ko Ya Lalace
Domin cigaba da wannan jarrabawa wacca zata fara a ranar Litinin 9 ga watan November, 2020 zuwa ranar Asabar 28 ga watan November, 2020 a fadin duka jahohin Nigeria.
Comments
Post a Comment