Sakamakon Jarrabawar Waec Na Makarantun Gwamnati Yafito || 2020

Sakamakon Jarrabawar Waec Na Makarantun Gwamnati Yafito || 2020

A Yau Ne Sakamakon Jarrabawar Waec 2020 Na Makarantun Gwamnati Yafito, A sakamakon tsaiko da aka samu na satittikan da suka wuce a baya na rashin fitowar jarrabawar yasa jama’a da dama korafe korafe.

Hakan ya farune sakamakon wasu yan matsaloli da aka samu a kasa baki daya, Amma yanzu komai ya dai-dai ta.

Ana kira ga iyayen Dalibai da daliban dasuje Kafe mafi  kusa dasu domin duba sakamakon jarrabawar ko kuma a danna wannan link domin dubawa da kanka 👉 Waec Result 2020 👈

Comments

  1. It is not true ooooooo because i have checked mine just now but no result.

    ReplyDelete
    Replies
    1. ItIts not true im check mine but their is no result till Its not realease

      Delete
  2. Hmmm me i don't know where i kept my waec I'd card

    ReplyDelete

Post a Comment