Hukumar jamb (joint Admission and Matriculation Board) ce ta shirya jarrabawar da mutane 191,000 wadanda suka nemi hukumomin Nigeria Immigration Service (NIS) da Nigeria Security Civil Defence(NSCDC).
A yayin hira
da manema labarai, babban sakatare a gamayyar hukumomin Civil Defence,
Correctional, fire da Immigration Service Board ne ya bayyana haka a Abuja a
inda ya bayyana cewar hukumar Jamb tayi mutukar kokari a yayin wannan
jarrabawa.
Jami’in ya
kara da cewar “hukumar ta gabatar da wannan jarrabawa a santoci 126 a jahohi 36 na duka fadin kasa da babban
birnin kasa (FCT) bisa kyakkyawan yanayi babu magudi kamar yadda aka saba a
shekarun baya”.
Jami’in ya kara da cewa “babban burimmu shine samar da kyakkawan yanayin na idan ka cantanta to ka cantanta sannan kuma yace hukumar zata je matakin tantancewa na ido da ido (physical and medical as well as psychometric exercise)” Continue reading
Comments
Post a Comment