Nigerian Navy ta saki short List na shekarar 2020 domin wadanda suka nema dasu duba domin ganin ko sunansu ya fito.
Hukumar ta
bayyana cewar zata gudanar da wannan jarrabawa(Aptitude Test) a ranar 12th
December 2020. Duk wanda yaga sunansa
zai tafi santar da ya zaba akan lokaci kada ya wuce 7:00 na safe.
Hukumar ta
bayyana cewar bazata lamunci yin jarrabawar a santar da ba nan ka zaba ba. Duk
wanda ya zama daya daga wadanda sukayi nasar ganin sunansu zasu taho da abubuwa
kamar haka:
i.
Print
out na application form wanda ke nuna bayanka
ii.
Hoto
passport me kala (colored) guda daya
iii.
Kayan
rubutu kamar 2B Pencil, biro, da cleaner
iv.
Wajibine
kowa ya taho da takunkumi (face mask)
Comments
Post a Comment