Shirinnan na gwanmantin Tarayya me suna N-POWER a karkashin National Social Investment Programme (NSIP) ta kaddamar da sabon tsari wanda taken NEXIT. An fito da wannan tsari ne domin tallafawa wadanda suka amfana da shirin nan na N-POWER Batch A kuma Batch B tareda hadin gwiyawar babban bankin kasa (CBN).
Abubuwan Da Ake Bukata Domin Cike Wannan Shiri:
- Email address: Anan ana nufin email din da kai amfani dashi a wannacan shirin shine dai zakayi amfani dashi dimin cike wannan shirn.
- Bank Verification Number (BVN): Katabbar ka sanya ta BVN dinka dai dai.
- Sunanka da kayi amfani dashi: ka tabbar sunan da kayi amfani dashi a wancan shirin shine wanda zakyi amfani da shi
- Password: Anan zaka samar da lambobin sirri wadanda zasu baka dama domin cigaba da sauran bayanai.
- Website: akwai sabon shafin da aka bude don wannan shiri shine nexit-fmhds.cbn.gov.ng Domin kada mutum ya tafi yayi ta bulunbituwa a yanar gizo gizo saboda cike take taff da “yan banga banga.
Comments
Post a Comment