About Us

AREWA TALENT is an online platform that teaches people issues concerning Educational technology, Blogging, building mobile application and other general internet activities. 

Manufarmu shine:

Muga mun koyawa mutane abinda muka sani dangane da abubuwan da suka shafi harkar yanar gizo-gizo wannan shine cikar burin Arewa Talent in Allah ya yarda.

Ku kasance damu a kowane irin lokaci muna godiya da irin gudummawar da kuke bamu. Saboda itace take dada mana karfin gwiwar da zamu dinga kawo muku abubuwan da zaku dinga jin dadinsu. Babu abinda zamu ce daku illa muce Allah yasaka muku da alkhairi, Nine naku Aminu B Yusuf CEO Founder na Arewa Talent.

Comments