Barka da zuwa shafin AREWA TALENT, A wannan lokaci insha allahu zamuyi bayani akan yadda zaka sayi datar airtel 6gb sati daya akan kudi N1500 kai ba iya wannan ba ma harma zaka iya siyan data 1.5gb akan kudi N1000.
Airtel 3GB for N1000
Wannan ce data mai sauki da zaka iya siya a layinka na Airtel, amma kafin nan yanzu bari na baka code din da zaka fara siyan data 1.5gb abinda zaka danna idan kana da sha’awaryi siyan datar shine *431#.
amma ya danganta da yanda tsarin layinka yazo dashi, Wani layin idan kadanna wannan code din zasu iya baka 3GB wata daya kuma akan kudi N1000, Idan kuma kanaso ka duba datar da kasiya zaka iya danna wannan nambar *140# kana dannawa zasu turomaka da datar da kasiya.
You can check other plan on Airtel such as:
N1500 | 6GB | 7Days | *141*1504# |
N1000 | 1.5GB | 30Days | *141*1000# |
N1200 | 2GB | 30Days | *141*1200# |
N1500 | 3GB | 30Days | *141*1500# |
N2000 | 4.5GB | 30Days | *141*2000# |
N2500 | 6GB | 30Days | *141*2500# |
N3000 | 8GB | 30Days | *141*3000# |
N4000 | 11GB | 30Days | *141*4000# |
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment