Barka da zuwa Mujallar Arewa Talent, a wannan lokaci munzo muku da abinda kuka dade kunaso kusani, Insha Allahu zamu nuna muku yadda ake tura kudi a Airtel to Airtel wato Me2u, Munaso kukasance da Mujallar Arewa Talent a kowane irin lokaci.
Step 1: Abu na farko da zaku farayi shine, Zaku danna wadannan nambobi da zamu baku, nambobin da zamu baku sune kamar haka *432# zaku saka wadannan nambobin agurin da zakuyi kira.
Step 2:Bayan kun danna wadannan nambobin sai kuyi calling kuna yin kira zasu nuna muku wani rubutu kamar haka.
Welcome to Airtel Me2u
- Airtel to Airtel
- Airtel to other Network
- Gift Data Bundle
- PIN Management
- INFO
- HELP
Step 3: Bayan ya nuna muku wadannan rubutuka saiku shiga na daya wato Airtel to Airtel, Zai nuna muku wani rubutu kamar haka.
- Enter the Airtel number you wish to transfer airtime to.
Step 4: Abinda suke nufi da wannan rubutu shine, Kusaka nambar wanda kukeso kuturawa kudin, bayan kunsaka zai nuna muku wani rubutun kamar haka.
- Please enter amount you wish to transfer
Step 5: Bayan ya nuna muku wannan rubutu saiku saka iya adadin kudin da kukeso kutura.
Step 6:Bayan kun saka iya adadin kudin da kukeso kutura, zai nuna muku wani rubutun kamar haka.
- Please enter PIN (default PIN is 1234)
Step 7:Bayan ya nuna muku wannan rubutu, Abinda suke nufi shine, Zata iya yuwa <1234>shine PIN dinku, to abinda zakuyi shine saiku saka 1234 kuna sakawa kudin zai tafi zuwa Layin da kuka turawa.
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment