Assalamu alaikum a wannan lokaci Arewa Talent zata nuna maka yadda zaka gyara Xender Upgrade a wayarka ta Android.
Read More: [Jamb]: Yadda Zaka Duba Examination Slip Dinka Na Jamb 2020/2021
Abinda yasa zamu nuna maka yadda zaka gyara Xender Upgrade shine, Zakaga dayawan mutane idan Xender su tafara nuna musu irin wannan abu, sai kaga mutum yasa an dada tura mai wata, kuma alhalin tasa bata lallace ba, to a yanzu zamu nuna maka yadda zaka gyara abarka da kanka ba tare da an tura maka wata ba.

Step 1: Idan ka shiga xender zata nuna maka Upgrade saika danna Upgrade.
Step 2:Bayan ka danna Upgrade zata nuna maka Install saika danna Install.
Step 3:Bayan ka danna Install zaka jira wani dan lokaci sannan ta dada wani installing din.
Step 4:Bayan ta gama Installing din saika danna Open kana dannawa zata bude maka, tana bude maka zakaga babu Upgrade din.
Watch Video On YouTube
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment