Barka
da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci munzo muku da abinda kuka dade
kuna jira ya fito, Yanzu kuma zamu nuna muku yadda zaku duba jamb result dinku
cikin sauki, ku dai kusance da Arewa Talent a kowane irin lokaci muma muna
tare daku.
Yanzu
zamu baku link din da kuna danna shi zai kaiku Portal din Jamb amma idan kuka
shiga zakuga Portal din Jamb ya canza ba irin yadda kuka saba ganinsa ba,
Saboda wannan shekarar da muke ciki ta 2020 Jamb tayi Updating din Portal
dinta.
Ga link din da zaku shiga: <www.jamb.org.ng>
Step 1:
Abu na farko da zaku farayi idan kun shiga Portal din Jamb shine:
Bayan kun shiga zaku ga wani rubutu ansa <Click here to Redirect to JAMB Main Site> saiku
danna shi, bayan kun danna zai kaiku ai nayin Portal din Jamb.
Step 2:
Abu na biyu da zaku karayi shine bayan kun danna ya shigar daku ai
nayin Portal din Jamb daga sama idan kun duba zakuga wasu rubutu daga cikinsu
zakuga ansa <E-Facility> saiku
danna shi, bayan kun danna zai kaiku idan zaku zabi me kukeso ku duba.
Step 3:
Abu na uku da zaku karayi shine bayan ya shigar daku daga gefe a
kasa zakuga wasu rubutu ansa <UTME 2020 Examination Slip> a kusa dashi kuma
zakuga ansa <UTME 2020
Results Notification Slip> to abinda zakuyi shine saiku
shiga rubutu na biyu wanda akasa <UTME 2020 Results Notification Slip>
kuna danna shi zai kaiku idan zaku duba Result dinku na Jamb.
Step 4:
Abu na hudu da zaku karayi shine bayan ya shigar daku inda zaku
duba Jamb Result dinku daga gefe zakuga ansa <Check My Results> daga
kasansa kuma zakuga wani rubutu ansa <Reg Number/E-Mail> to idan dubawa
zakuyi saiku saka Registration Number dinku da aka baku ko kuma Gmail Account
dinku wanda akayi muku wajen Registration din Jamb.
Step 5:
Abu na biyar da zaku karayi shine bayan kun saka <Registration
Number> dinku ko kuma <Gmail Account> dinku daga kasa zakuga ansa
<Check My Results> saiku danna shi kuna danna shi Result din Jamb dinku
zai bude.
Rubutu Masu Alaka:
[Recruitment]: Wana Requirement N-Power Suke Bukata a Wannan Shekara 2020
[WhatsApp]: Abubuwan da Suke Sawa WhatsApp su Dakatar da Mutum Daga Yin Amfani da Manhajarsu Ta WhatsApp
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment