Barka da zuwa shafin AREWA TALENT, a wannan lokaci
Insha Allahu zamu nuna maka yadda zaka siyi 800MB akan kudi N200 a layinka na
MTN.
Also read: [Recruitment]: Wana Requirement N-Power Suke Bukata a Wannan Shekara 2020
Amma abinda zaka sani shine bakowane layine yake ba
amma zaka iya gwadawa a layinka na MTN idan zasu baka zasu nuna maka irin
wannan rubutun da nayi a kasa, Allah yabamu sa’a.
MTN Special:
Amazing double data bundles just for you:
N200 for 800MB
N500 for 3GB
N1500 for 6GB
N2000 for 9GB
Yanzu zan baka yadda zaka shiga tsarin saboda dole
saika saka danna wasu nambobi sannan zaka siyi wannan Data ta MTN Special, kuma
datar idan kasiya sai tayi wata daya.
To activate, dial *131*1*3#
Idan layinka zaiyi kana saka wadannan nambobi dana
baka zasu nuna maka irin wannan rubutu danayi a sama, Allah yabamu sa’a.
Rubutu Masu Alaka:
[Airtel]: Yadda Zaka Turawa Airtel to Airtel Kudi Wato Me2u
[Airtel]: Yadda Zaka Sayi Datar Airtel 6GB Sati Daya Akan Kudi N1500
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment