![]() |
how to change image background |
Barka da
zuwa shafin Arewa Talent, A wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka yadda ake
cire background na hoto bawai saika saka hotanka acikin wani application ba ko
kuma wata software ta computer.
Read more: [WhatsApp]: Yadda Zaka Sakawa WhatsApp Dinka Two-Step Verification 2020.
What is removebg?
Remove.bg
wani website ne wanda zai baka damar kasaka hotanka shi kuma ya cire maka
background din da yake jiki harma yabaka damar idan kanaso ka canza wani
background din zaka iya canzawa nan take.
How to use it?
Zaka iya
amfani da wannan website ta bangarori kamar haka:
1- For individuals
2- For Photographers
3- For Marketing
4- For Developer
5- For Ecommerce
6- For Media
7- For Car Dealerships
How to change image background:
Step 1: Abu
na farko da zaka farayi shine idan kanaso ka cire background din hotanka zaka
shiga cikin browser dinka zaka saka wannan address din www.remove.bg bayanka gama saka wannan address
din saika danna Search kana dannawa zai budemaka cikin website din.
Step 2: Abu
na biyu da zaka karayi shine bayan ya budemaka cikin website din daga gefan
hannunka na dama zakaga ansa Uploade Image or Drop a File saika danna Upload
Image kana dannawa zai budemaka cikin File Manager dinka saika zabi hotan da
kakeso kacirewa background.
Step 3: Abu
na uku da zaka karayi shine bayanka zabi hotan da kakeso kacirewa background
daga kasan wayarka ko computer dinka zakaga ansa Open saika danna shi kana
dannawa zai fara uploading, Acikin second biyar idan da network zai iya gamawa.
Step 4: Abu na hudu da zaka karayi shine bayan ya gama uploading daga kasa zakaga ansa Download a jikin hotan kuma zakaga ansa Edit idan kanaso kayi downloading din hotanka a haka zaka iya danna download idan kuma kanaso kadada saka wani background din saika saka danna Edit.
Rubutu Masu Alaka:
Read more: [Technology]: Yadda Ake Hada Link Na Download 2020
Read more: [Blogging]: Darasin Koyon Blogging Kashi Na Biyu 2020
Read more: [Apps & Games]: Yadda Ake Hada Cartoon Animation Video 2020
Read more: [Gmail Account]: Yadda Ake Bude Gmail Account 2020
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Mungode sosai
ReplyDelete