Barka da
zuwa shafin Arewa Talent, A wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka yadda ake
hada link na download. Dayawan mutane suna tambayar mu tayaya zasu kirkiri link
na download idan suna da waka ko kuma files.
Yanzu mun
gano maka wani website wanda zaka saka files dinka ko audio da daisauransu amma
tayaya zaka hada wannan link.
Read more: [WhatsApp]: Yadda Zaka Sakawa WhatsApp Dinka Two Step Verification 2020.
Menene anonfile
Anonfile
wani application ne wanda zai baka damar kayi uploading na files ko Audio,
Video kuma zai duba bayanan duk wani files daka dora acikinsa. Harma yabaka
storage na 20GB filesize limited da kuma unlimited bandwidth.
Yadda Ake
Hada Link na Download.
Step 1: Abu
na farko da zaka farayi shine zaka shiga cikin browser dinka wadda kake yin
browsing zaka saka zaka saka wannan address din https://anonfiles.com/
bayanka gama sakawa saika danna search.
Step 2: Abu
na biyu da zaka karayi shine bayanka danna search ya bude maka daga kasa zakaga
wani rubutu ansa Uploaded saika danna shi kana dannawa zai shigar da kai file
manager dinka.
Step 3: Abu
na uku da zaka karayi shine bayan ya shigar dakai file manager dinka anan ne
zaka zabi wane irin abu zaka hadawa link na download ya danganta da wane irin
abu zakasa Audio ne Video da daisauransu.
Step 4: Abu
na hudu da zaka karayi shine bayanka zabi file din, zaka danna file din kana
dannawa zai fito dakai waje yana fito dakai waje zai fara uploading yana gamawa
zai nuna maka kayi Copy na link din kana yin copy din wannan link din shikenan
kagama hada link na download.
Wannan link
na download daka hada zaka iya amfani dashi ta wuri daban daban, kadan daga
cikin abubuwan da zaka iya amfani dashi shine blog. Zai mutukar taimaka maka
sosai acikin blog dinka.
Rubutu Masu Alaka:
[Blogging]: Darasin Koyon Blogging Kashi Na Biyu 2020.
[Recruitment]: Abubuwan da Ake Bukata Idan Zaka Nemi Nigeria Police Force 2020.
[Apps & Games]: Yadda Ake Hada Cartoon Animation Video 2020.
[Gmail Account]: Yadda Ake Bude Gmail Account 2020.
Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv
Comments
Post a Comment