![]() |
How To Buy MTN Night Browsing |
Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka yadda ake night browsing na mtn 2020 cikin sauki.
MTN Night browsing wani tsarine mai kyau wanda Kamfanin MTN suka fito dashi, Wanda idan harkana tsarin MTN Pulse zaka iyayin Night browsing na MTN cikin dare, lokacin da ake fara Night browsing din na MTN yana farawa ne daga karfe 12 am zuwa 4 am.
Read more: [MTN]: Yadda Zaka Siyi Datar MTN 1GB N200 da Kuma 2GB N500 - 2020
Yadda Ake Komawa Tsarin MTN Pulse
- Zaka danna *406# zai baka zabi sai ka shiga na 1 daya kana shiga sai kadada shiga na daya 1 shikenan ko kuma katura 406 zuwa 131 ta Message.
- Yazamana kana da kudi kamar N50 acikin layinka na MTN.
Yadda Ake Night Browsing Na MTN
Zaka danna *406*3# zai nuna maka kamar haka:
- 250MB Pulse Nightlife @ N25
- 500MB Pulse Nightlife @ N50
Rubutu Masu Alaka
Read more: [MTN]: Yadda Zaka Siyi Data 800MB Akan Kudi N200 a Layinka Na MTN 2020
Read more: [Airtel]: Yadda Zaka Turawa Airtel to Airtel Kudi Wato Me2u.
Read more: [Jamb]: Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip 2020
Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Al'ameen Blog
Salamun alaikum da fatan an wuni lafia don Allah idan da yadda za'a sanar da mutane, kada su sake cika form na Manara sabo da wasu sun cike, amma kuma idan sukaga wannan fadakarwa za su so su qara cikawa sabo da basu San idan mutum ya cika sau biyu ana iya disqualifing din su ba.
ReplyDeleteOk bro thanks
Delete