Nigeria Police Force Physical Screening Date/Time
Barka da zuwa shafin Arewa Talent a jiyane 23 August, 2020 Nigeria Police Force suka saki Physical and Credential Screening Exercise Date/Time, Ga duk wanda Allah yasa yayi wannan rijista ta Nigeria Police Force zai iya ziyartar shafin NigeriaPolice Force Commission domin ya duba sanda yan State dinsu zasuyi Physical and Screening Exercise.
Nigeria Police Force Physical Screening
Wannnan Sune State Din da Akayi Rijista.
Abia
Adamawa
Akwa Ibom
Anambra
Bauchi
Bayelsa
Benue
Borno
Cross River
Delta
Ebonyi
Edo
Ekiti
Enugu
Federal
Capital Territory
Gombe
Imo
Jigawa
Kaduna
Kano
Katsina
Kebbi
Kogi
Kwara
Lagos
Nasarawa
Niger
Ogun
Ondo
Osun
Oyo
Plateau
Rivers
Sokoto
Taraba
Yobe
Zamfara
Wadannan sune state din da muke dasu a Nigeria idan kana daya daga cikin state din kuma kayi rijista ta Nigeria Police Force zaka iya shiga wannan link din www.policerecruitment.gov.ng/ domin kaduba sanda zakayi sreening.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Al'ameen Tech
Comments
Post a Comment