Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci Insha Allahu zamu baku link din da zaku shiga kuyi rijistar Nigerian Army Recruitment 2020|Application Form Portal.
A sanarwa da Nigerian Army sukayi idan harka kasance kai dan kasa Nigeria ne zaka iyayin wannan rijista ta Nigerian Army Short Service Commission da kuma Nigerian Army Direct Short Service Commission. Amma kuma yazamana kana da shekara 23 ko kuma shekara 37 wannan shine kadan daga cikin abubuwan da Nigerian Army Recruitment suke nema.
Domin sanin sauran abubuwan da ake bukata danna wannan link din 👉Requirementfor Nigerian Army Recruitment:
Domin
neman wannan aiki danna link dake wannan link dink 👉 Nigerian ArmyRecruitment 2020 Application Form Portal
Ko
kuma kaziyarci wannan Internet Café mai suna ATA Online Zage domin kayi wannan rijista ta Nigerian Army Recruitment.
Address: No.
340 Kofar Wambai, Along Zage Road, Kano Municipal
Phone: 08099000196
Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Al'ameen Tech
Comments
Post a Comment