Yusuf Maitama Sule University Cut Off Mark 2020/2021
Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci munzo muku da abinda kuka dade kuna jira, A jiyane makarantar Yusuf Maitama Sule University Kano suka fitar da Cut-Off Mark dinsu na shekarar 2020/2021.
REGISTRATION FOR 2020/2021 ADMISSIONS SCREENING EXERCISE
Duk daliban da suka zabi makarantar Yusuf Maitama Sule University Kano a farko a rijistar da sukayi na Jamb Registration na 2020, Ana gaiyatarsu dasu ziyarci wannan shafi University Website (www.nwu.edu.ng) za'a farane daga ranar Laraba 26" August zuwa ranar Laraba 7th October, 2020 (6 sati shida).
PROGRAMMES AND CUT-OF MARK
220 and above
- MBBS, MEDICINE & SURGERY
- ANATOMY
- BIOCHEMISTRY
- PHYSIOLOGY
- COMPUTER SCIENCE
- INTERNATIONAL STUDIES
170 and above
- ACCOUNTING
- BUSINESS ADMINISTRATION
- ECONOMICS
- GEOGRAPHY
- BIOLOGY
- INFORM. & COMM. TECH.
- ISLAMIC STUDIES
- HISTORY & INT'L STUDIES
- EDUCATION BIOLOGY
- EDUCATION ISLAMIC STUD.
- LIBRABRY & INFORM. SCI.
160 and above
Wannan shine Cut-off Mark din da Yusuf Maitama Sule University Kano ta bayar wanda duk wani dalibi wanda yasan score dinsa na Jamb yakai abinda suke bukata to zai iya iya ziyartar wannan shafin (www.nwu.edu.ng) domin yayi rijista.
Rubutu Masu Alaka:
Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020
Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Al'ameen Blog
Good job, God bless you.
ReplyDeleteThanks
DeleteGood page and easy accessible. Keep it up!
ReplyDeleteThank you 👌
DeleteA wonderful attempt our youths are not nobles.Allah yasa Al-ameen tech ya zama first ranking in the world
ReplyDeleteAmeen abokina ina yinka
DeleteAllah y daukaka Mallam Aminu
ReplyDeleteAllah y daukaka Mallam Aminu
ReplyDeleteAmeen Nura Gwarzo
DeleteAllah y daukaka Mallam Aminu
ReplyDeleteGod bless Yusuf Maitama Sule University, Kano
ReplyDeleteThank bro
DeleteAllah bless on u alway
ReplyDeleteHi, please what is there school fees range so far? Cause, that is the most important of all. To know if one can afford it.
ReplyDeleteSecondly, is it a Federal, State or private University?
Thank you.
We are proud of this important university and lwish best in your day to day activities.
ReplyDeleteAdamu S Rakuma
ReplyDeleteMasha Allah. Thanks and God bless
ReplyDeleteThanks
DeletePlease during my registration i abbreviated my name with m and i ask to complete my m with correct meaning how can i do thank you
ReplyDeleteNikuma inason chanza lambata sbd lokacin danayi ba daidai suka shigarmin ba, yanxu yaxa ai na chanxa da lambar wayata🙄
ReplyDeleteDole sai sun baka admission za'a iya canzawa
Delete