KANO STATE SCIENCE & TECHNICAL BOARD TA FARA SAYAR DA KATIN SHIGA WADANNAN MAKARANTU

 

Hukumar makarantun kano State Science and Technical Board ta fara sayarda katin shiga wadannan makarantu na JS da SS ga duk me bukata akan kudi N1000. 

Ga Daliban makarantun gwamnati, zasu iya samun wannan kati a makarantunsu ko a tutubi Exam officer na kowace makaranta don Karin bayani. 

Hakana ga daliban dake private schools, za’a iya samun wannan kati a harabar hukumar kano State Science and Technical Board dake kan titin Buk raod Kusa da Makarantar sabuwar Kofa. Za’aje da sakamako na First Term na dalibi wajan tantancewa.

Zaa sami cikakken Karin bayanin yadda za’a nemi  wadannan makarantu a wannan hukuma.

Comments