Ma’aikatar Ilimi Ta Jihar Kano ta bayar da sanarwar sakin sakamakon
(BASIC EDUCATION CERTIFICATE EXAMINATION)
ga daliban da suke a JS 3 na duka makarantun Gwamnati.
Iyaye da magabatan dalibai zasu iya
Ziyartar Café mafi kusa dasu domin fitar
da sakamakon.
Read More: HukumarJarrabawar Neco Ta Daga Wasu Daga Cikin Jarrabawarta
Comments
Post a Comment