Idan kanason karbar certificate dinka na waec, imma private ko June/July, zakaje ofisoshin waec dake jahar daka zana jarrabawar domin karbar certificate dinka. Abubuwan da zaka tafi dasu sune kamar haka:
Also read: Yadda Ake Dawo Da Waec Certificate Idan Ya Bata Koya Lalace
- Hotuna guda biyu (two passport photographs)
- Exam card (photo card)
- Result din da ka cire na computer (computer print out result)
- N 5,000
Idan
certificate dinka ya wuce shekara hudu a ofishin WAEC, zaka biya tara (custody
fee)
Follow Us On Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
Follow Us On Facebook Page: Arewa Talent
Comments
Post a Comment