Dalibai masu sha’awar shiga wannan makaranta sun fara yin rijista.
To akwai wasu abubuwan lura a yayin da ake
yin rijistar Kano Science and Technical Schools Board Kano State. Amma jigon abinda yakamata amaida hankali akai shine shekarun
haihuwar dalibi (Date of Birth).
Da shekarun haihuwarne za’ayi amfani wajen
bude sakamakon jarrabawar da dalibi yayi anan gaba, kuma a lokacin da akeyin
rijistar hukumar makarantar na turo bayanai kamar haka misali.
Your Pin
registration is successful.
Your
Username is
GCKN/21/SS/C11
Your
Password is
09-06-2010
Click
Continue to proceed with your registration.
To sai ayi printing dinsa a yadda yake a ajiye

Comments
Post a Comment