A Gobe Waec
Zata Saki Sakamakon Jarrabawarta Na ||2020
Also read: Yadda Ake Dawo Da Waec Certificate Idan Yabata Ko Ya Lalace
A yau ne
Hukumar Waec ta sanar da cewa gobe 02 November, 2020 da karfe 10:00 na safe
zata saki sakamakon jarrabawarta na shekarar 2020.
Also read: Shin Kasan Yadda Ake Karbar Waec Certificate?
Domin samun
ganin sakamakon jarrabawar ziyarci Café mafi kusa da kai, taimaka kayi Share
domin sauran dalibai su amfana.
Comments
Post a Comment