MTN Capture Customer NIN Details
Hukumar MTN
ta fito da hanya mafi sauki don taimakawa wajan hada layinka da NIN number
dinka domin cimma muradin hukumar sadarwa ta kasa (NCC).
Yadda ake
shigar da bayanan:
- Suna (first name)
- Sunan mahaifi (last name)
- Sunan kaka (middle name)
- Lambar waya (mtn)
- National Identity Number (NIN)
- Email address
- Sai a danna submit.
Bayan ka
danna submit, zasu turo maka da lambar sirri (OTP) a inda zaka sanyata a
akwatin da aka bayar. Katabbata ka mayar da OTP a cikin minti 5 don kada ta
lalace.
Bayan ka maida OTP, zakaga an rubuta your submission has been received. Thank you. Hakan ke nuna cewar ka gama.
Domin hada Sim dinka da NIN number dinka danna wannan link din: https://mtnonline.com/nim/
Comments
Post a Comment